Posts

Showing posts from April, 2018

_DACEWA_

* _DACEWA_ *      _(when east meets west)_ _By_ _Mamuh geee_ *_Viawattpad@mamuhgee_* *50-51* Gudu take sosai tana kallon gefensa dayake kallonta da idanuwansa dake qoqarin rufewa yana murmushi jini na zubowa daga bakinsa. Hannuta 'daya ta miqa ahankali ta kama nasa tana hawaye murya na rawa tace, I love too Ahmed,, ina sonka har cikin raina so mai tsanani so am begging you not to leave me pls Ahmed., ina sonka... Saukar harbi taji cikin motar tasu ta 'dago da sauri taga motarsu zeey ce taredasu leloh ta figi motar ta qara gudu. Harbin motarsu suke tako ina inda ayeesha ta fixge bindigar hannun leloh ta saita kan neesah tana cewa lets finish this today. Harbowa tayi Ahmed ya yunquro da 'dan qaramin kuzarinsa ya tare bullet din ya sauka a tsakiyar bayansa. Wani wahalallen nishi yasaki tareda zubewa jikinta. Sakin motar tayi tareda rungumosa tana rintse ido tace, Let's die together my Ahmed. Daji motar tafara gangarawa dasu Wanda hakan yafara Jan hankalin...

YAR. HUTU

Image
* YAR .   HUTU * *BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA* *PAGE* *11*/ *12* *DEDICATED* *TO*              yar uwata anfa inamika ta'aziyyan gaisuwata gareki Allah yajikan gwaggonki yamata rahama yasa ta guys, yasa aljannace makomarmu bakidaya ku kuma Allah yabaku hakurin rashi amin  Khalil ne yabude kofa yaharde hannayenshi a kirjinshi yazubamata lumsassun idanunshi ai sai tadaburce tahau kamekame sekace wace tayi karya shikam gogan sai smile yake aguje takwaso hijabin sallanta tasa yakarasa shigowa yakulle door din yakaraso chiki yazauna bakin gado itadai tana tsaye a zuciyanshi yace duk wayan amarya dai sai ansha mata mai Qurratu ayni, yau kuma nikike gudu tagirgiza kai tayi maganan ahankali muryanta na rawa to ni barci zanyi tozoki kwanta tayi nodding kanta yace come on zoki kwanta ta tako a hankali taja pillow cen karshen gado ta kwanta """ Tajuwo ta kalleshi yayimata murmushi yace sleep baby yajawo laptop din...

*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*

*«»«»«» SAIFUDEEN !«»«»«»*           By   *Billy giro😊* *Dedicated to»»»Zarah gwandu* *«»page«» 52* Saif dake shafa bayanta muryar sa  a hankali yace"jikin ki yayi zafi sosai zarah,meyasa kikayi tayin kuka har zazza6i ya kama ki haka plz indai akan wnn mtr ne ki cire damuwa a ranki komai zai daidaita kinji"   Zarah dake manne a jikin sa a hankli ta gyad'a masa kai,yace"kinci abinci? Ta girgiza masa kai,ya kalli abincin da aka ajiye mata nn kusa da gefen gado cikin plate an rufe da d'ayan plate fresh milk da cup ajiye a kusa yace"bari to na d'auko maki abincin kici" Muryar ta can qasa ta marasa lfy tace"um um bana iya ci bakina baya min dad'i,kawai cire min wnn qarin ruwan da ake min ni na gaji dashi. Tayi maganar ne had'e da miqa masa hannun ta da aka d'aura mata ruwa akai. Saif ya kama hannun nata a hankali zai cire...