_DACEWA_
* _DACEWA_ * _(when east meets west)_ _By_ _Mamuh geee_ *_Viawattpad@mamuhgee_* *50-51* Gudu take sosai tana kallon gefensa dayake kallonta da idanuwansa dake qoqarin rufewa yana murmushi jini na zubowa daga bakinsa. Hannuta 'daya ta miqa ahankali ta kama nasa tana hawaye murya na rawa tace, I love too Ahmed,, ina sonka har cikin raina so mai tsanani so am begging you not to leave me pls Ahmed., ina sonka... Saukar harbi taji cikin motar tasu ta 'dago da sauri taga motarsu zeey ce taredasu leloh ta figi motar ta qara gudu. Harbin motarsu suke tako ina inda ayeesha ta fixge bindigar hannun leloh ta saita kan neesah tana cewa lets finish this today. Harbowa tayi Ahmed ya yunquro da 'dan qaramin kuzarinsa ya tare bullet din ya sauka a tsakiyar bayansa. Wani wahalallen nishi yasaki tareda zubewa jikinta. Sakin motar tayi tareda rungumosa tana rintse ido tace, Let's die together my Ahmed. Daji motar tafara gangarawa dasu Wanda hakan yafara Jan hankalin...