Press Releass*

*Press Releass*
*From Federal Higher Court Abuja*
*28/03/2018*
```Alhamdulillahi```
Aci gaba da Shari'ar da akeyi
Ta kujerar Gwamna a kebbi state
Inda
*General Sarkin Yaki Bello* na jam'iyar PDP yake kalubalantar jam'iyar APC da tsaida Dan takara
*Abubakar Atiku Bagudu*
Wanda bai cancan ta ba ma'ana yana da laifuka Wadan da a dokar kasa mai irin wadannan laifuka bai cancanci zama shugaba ba a kowane mataki,
Yau ma
Bayan Yakubu maikyau ya Kare cross examining witness din mu,  Sai alkali yacema lauyan INEC  yanada Abinda zai tambayi witness din mu,  Sai yace yanada kuma gashi lokacin tashin court yayi, kuma yayi daidai da hutun good Friday and Ester Monday Saboda  haka alkali ya daga case din  zuwa 11/April 2018
Da fatar Allah ya kara bamu nasara
Ameen.
*Up SYB!*
*Up PDP!*
```Kebbi state PDP new media forum```

Comments

Popular posts from this blog

YAR. HUTU

*«»«»«»SAIFUDEEN!«»«»«»*

_DACEWA_